Contact Info

Kamfanin Afuwa Welding Works ya Gabatarwa da Mai Martaba Sarkin Kano Hotonsa da Akazanamasa a Jikin Karfe Wato Alhaji Aminu Ado Bayero C.F.R.J.P a Fadarsa.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya gabatarwa da mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero katafaren hotonsa da aka zanamasa. An gabatarmasa dashi ne a a jiya Alhamis a fadarsa dake cikin kwaryar birnin Kano wato fadar da take da cikakken tarihi kenan. Wannan kamfani dai ya kafa […]