Contact Info

Kamfanin Sarrafa Karfe na Afuwa Welding Works Naci Gaba Kawata Kasar Nan Ta Fannonin Kirkirar Abubuwa na Musamman.

Katafaren kamfanin sarrafa karfe na Arewacin kasar Najeriya kuma mallakin fasihin gwani a fannin kirkira Engineer Mustapha Abdullahi Sani naci gaba da kawata kasar nan wajen yin ayyuka da kirkire-kirkire. Hakan ya biyo baya ne kan yadda kowanne sashe na wannan kamfani akan tunanin kirkirar abubuwa suke kuma cikin sabon salon fasahar zamani. A kowanne […]

Sababbin Ayyuka Masu Nagarta da Ake ci Gaba da Kirkira a Kamfanin Sarrafa Karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction wato kamfanin da ya kware wajen fannin kere-kere da kuma kirkirar sababbin abubuwa naci gaba da kirkirar ayyuka na musamman kamar yadda ya saba. Wannan na zuwa ne bayan da aka wadata kamfanin da kayayyakin aiki tamkar a kasar China. Domin kuwa a yanzu haka dukkanin mutumin […]