Contact Info

Sababbin Ayyuka Cikin Hikima da Kwarewa da Basira da Kuma Fasaha Daga Kamfanin Sarrafa Karfe Na Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Sababbin ayyuka da kirkira cikin hikima da fasaha gami da kwarewa naci gaba da bayyanuwa a katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Shidai wannan kamfani ya kware wajen fannin kirkire-kirkire wanda babu irinsu gami da sabon salo na musamman da al’umma suke shan mamaki. A yanzu haka dukkanin mutumin […]