Contact Info

Northern Women Assembly: Mun Karrama M.D na Kamfanin Afuwa Welding Works Alhaji Mustapha A Sani Sakamakon Wasu Manyan Dalilai

Kungiyar Majalissar Mata na Arewacin Najeriya ta baiwa shugaban katafaren kamfanin sarrafa karfe na Arewacin kasar nan ta Najeriya lambar yabo. Ta bayar da lambar yabon a yammacin jiya Talata ga Manajin Darakta na kamfain Afuwa Welding Works And General Metal Construction Alhaji Mustapha A Sani (Mustapha Afuwa). Idan ba a manta ba daga farkon […]