Contact Info

Juma’a: Tunatarwa Ta Musamman Awannan Rana Mai Albarka Daga Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works Eng. Mustapha A Sani.

Kamar kowanne mako na ranar Juma’a an saba jin tunatarwa ko fadakarwa ko nasiha daga mamallakin kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Alhahi Mustapha A Sani dai ya kasance yana tunatar da al’umma Musulmi dangane da wasu abubuwa musamman na addini ko zamantakewar rayuwa da sauransu. A wannan rana tunatarwar […]

Jama’a: Nasiharmu ta Yau Juma’a Daga Managing Director na Kamfanin Afuwa Welding Works Alhaji Mustapha A Sani.

Kamar yadda ya saba Managing Director na katafaren kamfanin sarrafa karfe na kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction Alhaji mustapha A Sani ya sake yin nasiha. Kusan kowacce ranar Juma’a yakan tunatar da al’ummar Musulmi wani sako ko wata nasiha dangane da fadin Allah S.W.A ko kuma fadin fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. […]