Contact Info

Saƙon Barka da Juma’a Daga Mustapha A Sani Wato Mustapha Afuwa.

A wannan rana ta Juma’a wadda akeyimata kirari da Juma’a Hajji babbar rana wato 28 ga watan Janairu, 2022. Mamallakin katafaren kamfaninnan na sarrafa ƙarfe da yayi fice a Arewacin Najeriya Afuwa Welding Works And General Metal Construction wato Mustapha A Sani (Mustapha Welding), ya miƙa saƙonsa na Juma’a. Ya miƙa saƙonne ga ‘yan uwa […]