Contact Info

Kungiyar Arewa Students Forum ta Karrama Mustspha A Sani Director General na Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction

Itama kungiyar Arewa Students Forum tabi sahu wajen karrama Alhaji Mustapha A Sani (Mustapha Afuwa) wato mamallakin katafaren kamfanin sarrafa karfe da ake kira da Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Idan za a iya tunawa a makonni 2 da su ka gabata itama kungiyar Northern Peace Foundation ta karrama Alhaji Mustapha A Sani […]

Ƙungiyar Northern Peace Foundation ta Karrama Mamallakin Kamfanin Afuwa Welding Works Mustapha A Sani

Ƙungiyar Northern Peace Foundation ta karrama Mustapha A Sani (Mustapha Afuwa) mamallakin katafaren kamfanin sarrafa ƙarfennan da ya yi shuhura wato kamfanin da babu kamarsa a Arewacin Najeriya wajen kayayyakin aiki na sarrafa ƙarfe wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction Company. Ƙungiyar ta karrama shi ne bisa yadda ya jajirce yake bayar da […]

Ga Saƙon Barka da Juma’a Daga Bakin Alh Mustapha A Sani Mammalakin Kamfanin Afuwa Welding Works & General Metal Construction

Kamar kowanne mako Shugaban katafaren wannan kamfani na sarrafa ƙarfe ya sake miƙa saƙon barka da Juma’a wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Wannan kamfani dai kamfanine da ya ƙware wajen yin ayyuka masu inganci da nagarta. A wannan rana dai ta Juma’a Alhaji Mustapha A Sani yayi kira ga al’umma da cewa […]

Wasu Muhimman Bayanai Daga Kamfanin Sarrafa Ƙarfe Wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction

Kamar yadda akasani katafaren kamfanin sarrafa ƙarfe da dukkanin Arewacin Najeriya babu kamarsa wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction Company yana ta sakin muhimman abubuwa musamman a shafukan sada zumunta na kamfanin. Biyo bayan zaman tattaunawa da Director General na wannan kamfani kuma mamallakin wannan kamfani Alhaji Mustapha A Sani ya yi da […]