Contact Info

Ƙaramar Hukumar Wudil: Ayyukan da Kamfanin Afuwa Welding Works & General Metal Construction ya Gudanar a Ƙaramar Hukumar Wudil

Biyo bayan yadda wannan shafi na yanar gizo yake ci gaba da kawomuku ayyuka kala-kala da ya gudanar a jihohin Najeriya musamma wasu ayyuka na shekarun baya. A wannan lokaci kuma munzomuku da sababbin ayyukan da wannan katafaren kamfani yake gudanarwa a Ƙaramar Hukumar Wudil dake jihar Kanon Dabo. Wannan Raftar Ƙarfen (Metal Rafter) da […]

Yadda Kamfanin Afuwa Welding Works & General Metal Construction ya Gudanar da Aikin Raftar Ƙarfe a Kwalejin Fasaha ta Hussaini Adamu Kazaure

Makarantar Kwalejin Fasaha da ake kiranta Husaini Adamu Kazaure tana daga cikin wuraren da katafaren kamfanin sarrafa ƙarfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya gudanar da ayyuka masu nagarta da inganci. Wannan kamfani dai ya ƙware wajen yin ayyuka a sassa daban-daban na ƙasar nan ta Najeriya daga Kudanci har zuwa Arewacin […]