Contact Info

Muna Gudanar da Ayyukan Fitila Mai Aiki da Hasken Rana da Mahadin Fitilar Wato Sollar Daga Kamfaninmu na Afuwa Welding Works.

Katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction yana gudanar da ayyuka na fitilu masu aiki da hasken rana dama su kansu mahadin fitilar. Munsha gayamuku cewar wannan kamfani yana gudanar da ayyuka kala-kala kamar yadda masu bibiyar shafin yanar gizo na wannan kamfani suke gani. Wadannan ayyukan ma da kuke […]