Contact Info

Wasu Muhimman Bayanai Dangane da Yadda Ake Lankwasa Karfe Yayin Tattaunawa da Managing Director na Kamfanin Afuwa Welding Works Alhaji Mustapha A Sani.

Batu akan lankwasa karfe komai girmansa kuma komai kaurinsa batu ne da yake yiwa mutane yawo a kwakwalwa musamman wajen yadda aka ambata cewar komai kaurimsa kuma komai girmansa. Haka zalika da aka ambaci cewa ana yiwa karfe yadda aka ga dama a katafaren kamfanin sarrafa karfe da babu tamkarsa a Arewacin kasar Najeriya wato […]