Contact Info

Kungiayr Daliban Muryar Arewa Ta Baiwa Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works Lambar Yabo Wato Eng. Mustapha Abdullahi Sani.

Kungiyar Daliban Muryar Arewa (VONNIS) ta karrama shuganan kamfanin sarrafa karfe na Arewacin Najeriya Eng. Mustapha Abdullahi Sani. Ta bashi wannan lambar yabo ne a karshen makon da ya gabata a babbar ma’aikatarsa dake ungiwar Kofar Ruwa a jihar Kano. Yayin bikin karramawar wannan Kumgiyar Daliban ta yiwa Alhaji Mustapha tambayoyi inda ya yimusu bayani […]

Gagarumar Lambar Yabo: Gamayyar Kungiyar Daliban Yammacin Nahiyar Afrika ta Karrama Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works Alhaji Mistapha A Sani

A yammacin jiya Lahadi 7 ga watan Ogusta, 2022 shugaban kamfanin sarrafa karfe da babu kamarsa a Arewacin Najeriya wato Alhaji Mustapha A Sani ya samu wata gagarumar lambar yabo. Wannan lambar yabo da Alhaji Mustapha A Sani ya samu, ya same tane daga gamayyar kungiyar daliban nahiyar Afrika ta Yamma. Wannan lambar yabo dai […]

Northern Women Assembly: Mun Karrama M.D na Kamfanin Afuwa Welding Works Alhaji Mustapha A Sani Sakamakon Wasu Manyan Dalilai

Kungiyar Majalissar Mata na Arewacin Najeriya ta baiwa shugaban katafaren kamfanin sarrafa karfe na Arewacin kasar nan ta Najeriya lambar yabo. Ta bayar da lambar yabon a yammacin jiya Talata ga Manajin Darakta na kamfain Afuwa Welding Works And General Metal Construction Alhaji Mustapha A Sani (Mustapha Afuwa). Idan ba a manta ba daga farkon […]

Lambar Yabo: Gamayyar Kungiyar Daliban Najeriya Reshen Jihar Kano Ta Karrama Shugaban Kamfanin Sarrafa Karfe na Afuwa Welding Works Alhaji Mustapha A Sani.

Gamayyar kungiyar daliban kasar Najeriya reshen jihar Kano sun karrama shuganan kamfanin sarrafa karfen na Arewacin kasar da yayi fice wajen sarrafa karfe wato kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Ba komai ne yasa wannan kungiya ta karrama Alhaji Mustapha A Sani ba face yadda yake ci gaba da kawo sauyi mai matukar […]

Kungiyar Arewa Students Forum ta Karrama Mustspha A Sani Director General na Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction

Itama kungiyar Arewa Students Forum tabi sahu wajen karrama Alhaji Mustapha A Sani (Mustapha Afuwa) wato mamallakin katafaren kamfanin sarrafa karfe da ake kira da Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Idan za a iya tunawa a makonni 2 da su ka gabata itama kungiyar Northern Peace Foundation ta karrama Alhaji Mustapha A Sani […]

Ƙungiyar Northern Peace Foundation ta Karrama Mamallakin Kamfanin Afuwa Welding Works Mustapha A Sani

Ƙungiyar Northern Peace Foundation ta karrama Mustapha A Sani (Mustapha Afuwa) mamallakin katafaren kamfanin sarrafa ƙarfennan da ya yi shuhura wato kamfanin da babu kamarsa a Arewacin Najeriya wajen kayayyakin aiki na sarrafa ƙarfe wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction Company. Ƙungiyar ta karrama shi ne bisa yadda ya jajirce yake bayar da […]