Contact Info

Juma’a: Sako Gami da Tunatarwa Awannan Rana Ta Juma’a Kamar Yadda Aka Saba Daga Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works Eng. Mustapha A Sani.

Kowanne mako akwai sako ko tunatarwa ko fadakaraa da yake zuwa daga bakin mamallakin katafaren kamfanin sarrafa kafre na Afuwa Welding Works Engineer Mustapha Abdullahi Sani. A wannan rana ta Juma’a Alhaji Mustapha A Sani ya yi kira akan a dinga kulawa da marayu. “Tabbas kulawa da maraya ko marayu wani al’amari ne babba da […]