Contact Info

Yadda Eng. Mustapha A Sani Ya Kara Inganta Injin Dake Buga Kwamara da ya Kawo Shi Daga Kasar China a Kamfaninsa na Afuwa Welding.

Daga Amina Abdurrahman. Tabbas kowa ya san matukar aka ambaci sunan kasar China a duniyar kere-kere to an gama magana biyo bayan sun shiga gaban kowacce kasa a duniyar kere-kere. Kamar yadda shahararren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works ya saba zuwa kasar China domin kawomuku injinan sarrafa karfe dai-dai da zamani. Haka shugaban […]