Contact Info

Ko Meyasanya Al’umma Suke ci Gaba da Yin Mamaki Dangane da Ayyukan da Suke Gani Daga Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction?

Haryanzu al’umma da dama naci gaba da yin mamaki dangane da wasu ayyukan da suke gani na katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works & General Metal Construction biyo bayan ayyukan kamfanin tamkar a kasar China. Musamman al’ummar da suke bibiyar shafukan sada zumunta da internet na wannan katafaren kamfani daga jihohi daban-daban. Hakan […]