Contact Info

Barka da Juma’a: Sakon Tunatarwa Dangane da Wannan Rana Ta Juma’a Daga Bakin Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works Alhaji Mustapha A Sani.

Yau ma kamar ko wanne mako wato ranar Juma’a, akwai sakon tunatarwa ga ‘yan uwa Musulmi daga shugaban wannan kamfani. Kamar yadda Alhaji Mustapha Abdullahi Sani ya saba tunatar da ‘yan uwa ako wanne mako kenan, yau ma ya yi wata tunatarwa. Tunatarwar dai ta wannan rana dangane da furta magana ce. “Ina kira ga […]

Faɗakarwarmu ta Wannan Rana ta Juma’a Daga Bakin Mustapha A Sani Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction

Yau Juma’a, kamar kowanne mako ta wannan shafi na www.afuwaweldingworks.com ya kan bayar da sanarwa daga bakin mamallakin wannan kamfani akan nasiha da wa’azantarwa da faɗakarwa da sauransu. A wannan rana Mustapha A Sani ya yi kira ga al’umma da su guji yin ha’inci wato su daina ha’intar junansu. “Ina kira da yin nasiha ga […]

Ga Saƙon Barka da Juma’a Daga Bakin Alh Mustapha A Sani Mammalakin Kamfanin Afuwa Welding Works & General Metal Construction

Kamar kowanne mako Shugaban katafaren wannan kamfani na sarrafa ƙarfe ya sake miƙa saƙon barka da Juma’a wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Wannan kamfani dai kamfanine da ya ƙware wajen yin ayyuka masu inganci da nagarta. A wannan rana dai ta Juma’a Alhaji Mustapha A Sani yayi kira ga al’umma da cewa […]