Contact Info

Wasu Daga Cikin Ayyukan Gadajen Makarantun Kwana da Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya Gudanar.

Kamar yadda aka sani katafaren kamfanin sarrafa karafunannan yana yin ayyuka da yawa, kuma a rubututtukanmu na baya mun bayyanamuku sama da guda 30. A wannan lokacin ma mun sake bayyanamuku wani kalar aikin da kamfanin yale gudanarwa wato ayyukan gadaje da ake sanyasu a makarantun kwana. Dukkanin ayyukan da wannan kamfani zai gudanar ayyuka […]