Contact Info

Ma’aikatan Kamfanin Sarrafa Karfe na Afuwa Welding Works Sun Kasance Jajirtattu Akan Aikinsu Kamar Yadda Eng. Mustapha A Sani ya Horas Dasu Akowanne Fanni.

Daga Amina Abdurrahman. Akwai ma’aikatan kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction daban daban a kowanne sashe. Kuma ma’aikatan sun kasance na cikin kamfani da kuma wadanda suke a wajen kamfani wato masu aiki a sassan jihoshin Najeriya. Kowanne a kan aikinsa ya kasance jajirtacce kamar yadda kuke ganin bidiyon ma’aikatan […]