Contact Info

Afuwa Welding Works: Kamfaninmu na Kera Manyan Kofofin Shiga Gida (Gates) na Zamani Kuma na Alfarma Masu Launi da Inganci Cikin Salon Fasahar Zamani.

Kamar yadda mabiyanmu suke ci gaba da gani ako da yaushe musamman masu bibiyarmu a dandalinmu na sada zumunta dama masu zuwa kamfaninmu kafa da kafa domin ganewa idonsu. Kamfaninmu na Afuwa Welding Works And General Metal Construction naci gaba da kera abubuwa kuma cikin sabon salon fasahar zamani. Kirkirar a yanzu haka ga tanan […]