Contact Info

Bayanan Yadda Ma’aikatan Kamfanin Afuwa Welding Works Suke Gudanar da Fenti da Zarar An Kammala Aiki.

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa. Akowanne sashe na kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction akwai gogaggun ma’aikatan da ake sanyawa su gudanar da aikinsu. Saidai kuma akwai ma’aikatan da sun kasance suna gudanar da aiki kala-kala kuma akowanne sashe aka kaisu. Amma kuma kowanne akwai fannin da yafi kwarewa wajen gudanar […]