Contact Info

Faɗakarwarmu ta Wannan Rana ta Juma’a Daga Bakin Mustapha A Sani Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction

Yau Juma’a, kamar kowanne mako ta wannan shafi na www.afuwaweldingworks.com ya kan bayar da sanarwa daga bakin mamallakin wannan kamfani akan nasiha da wa’azantarwa da faɗakarwa da sauransu. A wannan rana Mustapha A Sani ya yi kira ga al’umma da su guji yin ha’inci wato su daina ha’intar junansu. “Ina kira da yin nasiha ga […]