Contact Info

Afuwa Welding Works: Mu Kan yi Kowanne Irin Aiki na Jona Karfe ko Lankwasa Karfe Cikin Salon Fasahar Zamani Kamar Yadda Za’aga Hotunan Ayyukanmu ta Cikin Labarinnan.

Kamar yadda al’ummar sassan kasar Najeriya da nahiyar Afrika dama duniya baki daya su kan ce tabbas gani ya kori ji a katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works. Kamar yadda aka sani wannan kamfani a jihar Kano yake kuma a Arewacin Najeriya kamar yadda ita kanta kasar take alfahari da wannan kamfani. Kamar […]