Contact Info

Kalli Bidiyo da Hotuna Gami da Jawaban Yadda Kamfanin Afuwa Welding Works ya Zana Hoton Alh. Atiku Abubakar Ajikin Karfe Cikin Salo da Fasaha.

  Kamar yadda aka sani kamfanin Afuwa Welding Works ako yaushe a kan kirkira ya ke kuma ake kirkirar sababbin abubuwa. Kamar yadda ake gani wannan bidiyon lokacin da katafaren injin CNC Plasma Cutting Machine ne ya kammalla zanen hoton dan takarar shugaban kasa na Najeria a karkashin inuwar jam’iyyar PDP mai alamar lema. Kamfanin […]