Contact Info

Kalli Bidiyon da Bayanan Yadda CNC Plasma Cutting Machine ya Gudanar da Wani Aiki da Akakawo Daga Kasar Niger a Kamfanin Afuwa Welding Works Inda Akayi Zanen Aikin da Harshen Faransanci.

Wannan abu da kuke gani wato bidiyon da mu ka saka a kasar sakin layinnan na farko lokacin da katafaren injin CNC Plasma Cutting Machine ne yake gudanar da aikin yankan karfen kai tsaye. Kamar yadda kafar yada labaran katafaren kamfanin sarrafa karfe take bayyanawa cewa kasashen Togo da Niger da Cameroon da Chad harma […]