Contact Info

Akwai Ayyukan da Kamfanin Afuwa Welding Works Yake Gudanarwa Dasu da Hannu Amma Mafiya Yawan Mutane Suna Zaton Inji ne Yake Gudanar Dasu Biyo Bayan Yadda Ma’aikatan Kamfanin Suka Kware Wajen Sanin Aiki.

Akwai ayyuka na musamman da kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works yake gudanar dasu amma mafiya yawan mutane suna zaton cewa da inji ake gudanar dasu. Ba komai ne ya kawo hakan ba face horo na musamman da ma’aikatan suke samu daga wajen shugaban wannan kamfani wato Engineer Mustapha A Sani. Ba iya ayyukan […]