Contact Info

Sokoto State University: Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction Yayimana Aiki na Ƙwarai Lokacin Gina Jami’armu a Sokoto.

Kamar yadda al’umma daga sassa daban-daban na Najeriya da sauran ƙasashe su ke ci gaba da mamaki a kan yadda ake ƙara sanar da su irin ayyukan da katafaren kamfanin sarrafa ƙarfennan da yayi shuhura a Najeriya wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction, biyo bayan irin ayyukan kamfanin da ya gudanar a shekarun […]