Contact Info

Kaf Najeriya Babu Kamfani Mai Tafiya da Zamani Kamar Kamfanin Afuwa Welding Works a Fannin Sarrafa Karfe Kamar Yadda Masana Suka Fitar da Alkaluma Bisa Wasu Manyan Dlilai.

Daga Amina Abdurrahman. Masana a sassa daban daban na duniya naci gaba da tofa albatkacin bakinsu dangane da yadda ake kara zamanantar da kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ta ko wanne fanni. Kama daga fannin yadda ma’aikatan suke aiki da yadda ake gudanar da aiki mai nagarta ba tare […]