Contact Info

Shafin Yanar Gizo na Kamfanin Afuwa Welding Works ya Dawo da Sabon Salo na Musamman Bayan Dawowarsa Aiki.

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa.

Kamar yadda mabiya shafinmu na yanar gizo ya saba saka labarai da kuma bidiyos na kallo kuma mafiya yawan masu shiga shafin sune turawan dake kasahe danan-daban.

Haka zalika yanzu wannan shafi ya dawo aiki kuma zaku iya shiga shafin a ko yaushe kamar yadda aka saba.

Daga karshe wannan kamfani na yin jinjina da mabiyansa na kasashs danan-daban a duniya, sannan kuma wannan shafi ya sake zuwarmuku da sababbin salo.

Send:

Leave a Reply