Contact Info

Sabon Albishir: Yanzu Haka Zaku Iya Kallon Ayyukanmu na Bidiyo Acan Cikin Yanar Gizo na Wannan Kamfani Daga Can Kasan-Kasan Rubutun Internet.

Muna yiwa masu bibiyar shafin yanar gizo na wannan kamfani na Afuwa Welding Works And General Metal Construction cewa a yanzu haka zaku iya kallon wasu ayyuka namu kai tsaye da zarar kunshiga kuna karatu.

Amma wannan kallon zai kasance ne da zarar ka bi shafin namu harya zuwa can kasa inda zaku ga yadda muka fara saka abubuwan kallo.

Bidiyon da zaku fara gani shine yadda mamamllakin wannan katafaren kamfani na Afuwa Welding Works yana jawabi akan yadda yake wani jawabi na musamman.

Haka zalika a yanzu ko daga ina mutum yake a duniya zai iya kallon ayyukanmu ta www.afuwaweldingworks.com.

Za muci gaba da kawomuku sabon salo kala-kala a wannan shafi namu na yanar gizo.

Send:

Leave a Reply