Contact Info

Sababbin Ayyuka Masu Nagarta da Ake ci Gaba da Kirkira a Kamfanin Sarrafa Karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction wato kamfanin da ya kware wajen fannin kere-kere da kuma kirkirar sababbin abubuwa naci gaba da kirkirar ayyuka na musamman kamar yadda ya saba.

Wannan na zuwa ne bayan da aka wadata kamfanin da kayayyakin aiki tamkar a kasar China.

Domin kuwa a yanzu haka dukkanin mutumin da ya saba zuwa kasar China wajen bangaren da ake gudanar da irin ayyukan to daga mutum yaje kamfanin Afuwa Welding Works zaizata a kasar ta China yake.

A yanzu haka ana amfani da injinan da aka kawo kala-kala a wannan katafaren kamfanin wajen yin ayyuka masu nagarta da kuma kece raini.

Wadannan sababbain kalar ayyukan da keku gani ananan anayinsu kala-kala a wannan katafaren kamfanin wato wanda akeyin amfani da CNC Plasma Cutting Machine ana yinsu.

Kamar yadda mukasha gayamuku sai kwastoma ya zabi irin kalar zanen dayakeso, domin kuwa muna da injin da yake fitar da zane sama da kala dubu (1000).

Zaku iya bibiyarmu a wadannan wurare:

www.afuwaweldingworks.com

Facebook: Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Twitter: Afuwa Welding Works.

Email: mustyabdul63@gmail.com

Send:

Leave a Reply