Contact Info

Ranar Juma’a: Tunatarwa ga Al’ummar Musulmi Daga Shugaban Kamfanin Sarrafa Karfe na Afuwa Welding Works Eng. Mustapha A Sani.

Yau Juma’a 7 ga watan Muharram, 1444 AH. Wanda yayi dai-dai da 5 ga watan Ogusta, 2022.

A yau dinma kamar kowanne mako shugaban kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction Alhaji Mustapha A Sani (Mustapha Afuwa) ya yi wata tunatarwa.

Tunatarwar tasa ta yau ta kasance akan yin asuwaki ne:

“Yau zanyi tunatarwa ne akan wani Hadisi daga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W, inda yace: “Ku tsarkake bakunanku da asuwaki domin bakunan hanyoyin Al’,Qur’ani ne”

Sahihi Jami’i 3939.

Daga karshe Alhaji Mustapha A Sani yayi wa al’ummar Musulmi barka da Juma’a fatan Allah karbi ibadunmu.

Send:

Leave a Reply