Contact Info

Labaran Ayyukan Fitulun Kan Titi Wato Solar da Kamfankn Afuwa Welding Works ya a Sassan Titunan Kasar Najeriya.

Katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works yana gudanar da ayyuka daban-danban kamar yadda muke bayuanawa kuma ake ganinsu a zahiri.

A wannan rana kamar yadda kuke ganin hotunan ayyukan fitilun kan tituna masu aiki da hasken rana (Solar) da kamfanin ya gudanar a sassan jihoshin Najeriya.

Wadannan ayyuka na solar kamfanin Afuwa Welding Works ya kware wajen aiwatar dasu domin haskakamuku jihoshinku tamkar da rana.

Ayyukan dai na wadannan fitilu kamfanin ya gudanar da su musamman a jihoshin Arewacin Najeriya.

Kamar yadda ake gani a hotuna ga ayyukan fitilunnan a mabambanta jihoshi a lokacin dare da kuma lokacin rana.

Kamfanin a shirye yake wajen ci gaba da zuwa da sabon salo ta kowanne irin aiki da yake gudanarwa domin ci gaba da farantawa al’umma musamman kwastomominsa.

Ako ina akeson fitulun kan titina kamfanin Afuwa Welding Works a shirye yake domin aiwatar da aiki a sassan kasar Najeriya.

Send:

Leave a Reply