Contact Info

Ko Kunsan Cewa Kamfaninmu na Afuwa Welding Works Naci Gaba da Kirkirar Ayyukan da Babu Irinsu?

Katafaren kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction wato kamfanin sarrafa karfen da yayi shuhura a kasar nan ta Najeriya na ci gaba da kirkirar sababbin abubuwan da babu irinsu a.

Shidai wannan katafaren kamfani ya kwashe shekaru yana kallon ayyukan da babu irinsu a fage na sarrafa karfe kuma ya yi irinsu a fage na sarrafa karfe.

Haka nan kamfanin ya kan zauna tare da ma’aikatansa masu tarin basira su fitar da wasu zane na musamman kuma a gudanar da ayyuka irin zanen da aka kwatanta.

Bugu da kari dukkanin kwastoman da yazo ya kwatanta irin ayyukan da yake son ayimasa to ba tare da ba bata lokaci ba za ayimaka wannan aiki tamkar a kasar China.

Domin kuwa shi kansa mamallakin wannan katafaren kamfanin na Afuwa Welding Works And General Metal Construction wato Alhaji Mustapha A Sani ya kasance mutum da Allah S.W.A ya horewa kwakwalwar kirkire-kirkire da fikira da kuma yin wasu abubuwa na ban mamaki musamman wajen sarrafa karfe.

A yanzu haka a kowacce rana a wannan katafaren kamfani sai an kirkiri sabon abu da babu irinsa a cikin wannan katafaren kamfanin na Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Send:

Leave a Reply