Contact Info

Kamfaninmu Nayin Ayyuka na Musamman Kuma Masu Nagarta Cikin Sabon Salon Fasahar Zamani.

Katafaren kamfanin sarrafa karfennan na Afuwa Welding Works And General Metal Construction dake a Arewacin Najeriya naci gaba da yin ayyuka masu nagarta.

Ayyukan dai ana yinsu cikin sabon salon fasahar zamani da yadda ake lankwasa karfe a mayar dashi yadda akeso.

Wannan kamfani dai tabbas ya ciri tuta a Arewacin Najeriya wajen yin ayyuka masu kyau kuma masu nagarta.

Ko wanne irin aiki mutum yake da bukata tabbas za ayimasa shi cikin salo na fasahar zamani kuma aiki mai nagarta da inganci.

Zaku iya bibiyarmu a:

www.afuwaweldingworks.com

Facebook: Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Twitter: Afuwa Welding Works.

Ko ku nememu a lambar waya 08028263771.

Gmail:mustyabdul63@gmai.com

Send:

Leave a Reply