Contact Info

Kamfanin Afuwa Welding Works Nayin Ayyukan Fitulun Wuta Nakan Titi da Kuma Fitulun Sola a Sassan Jihoshin Najeriya.

Katafaren kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction na gudanar da ayyukan fitulun kan titi da sola.

Wannan ayyuka ana gudanar da ayyukansu a cikin wannan katafaren kamfani dake jihar Kano a Arewacin Najeriya.

Wannan ayyukan fitulu nakan titi wannan kamfani ya gudanar dasu a jihoshin Najeriya da dama kuma har yanzu yana ci gaba da gudanar dasu.

Ko wata jihar mutum ya ziyarta zai iya taras da wadannan ayyuka kuma ayyukan wannan kamfani ya fita daban domin ingancinsa.

Kamfanin na amfani da kayayyakin aiki masu inganci da nagarta da kuma yin ayyuka cikin yarda da gaskiya ba tare da ha’inci ba.

Dukkanin mutanen da suke sha’awar irin wadannan ayyuka zasu iya tuntubar wannan kamfani a wurare kamar haka:

www.afuwaweldingworks.com

Email:mustyabdul63@gmail.com

Facebook: Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Twitter: Afuwa Welding Works.

Ko kuma a lambobin wayar dake saman wannan shafi na yanar gizo da shafin facebook.

Send:

Leave a Reply