Contact Info

Kamfanin Afuwa Welding Works Naci Gaba da Inganta Ayyukansa Kamar Yadda ya Saba a Fadin Tarayyar Najeriya

Kamar yadda yadda saba gudanar da ayyukansa masu inganci ako ina a sassan kasar Najeriya wato kamfanin Afuwa Welding Works.

Kamfanin naci gaba da inganta ayyukansa ta hanyoyin fasahar zamani kamar yadda kamfanin yake tafiyar da zamani daidai gwargwadon yadda zamanin yake.

Wannan da kuke gani ma’aikatan kamfanin sarrafa karfe na kamfanin Afuwa Welding Works ne yayin shirya wata raftar karfe kamar yadda ake ganinsu a bakin aiki.

Daga cikin ayyukan da kamfanin yake gabatarwa masu tarin yawa, raftar karfe ta kasance daya daga ciki, kuma a fannin raftar karfe mai inganci da nagarta babu kamar wannan kamfani na Afuwa Welding Works.

A sassan jihoshin Najeriya har guda 36 kusan kowacce jiha wannan kamfani ya gudanar da raftar karfe ta musamman badan komai ba sai domin yadda kamfanin ya yi fice wajen gudanar da aikin.hi

Send:

Leave a Reply