Contact Info

Kalli Bidiyon da Bayanan Yadda CNC Plasma Cutting Machine ya Gudanar da Wani Aiki da Akakawo Daga Kasar Niger a Kamfanin Afuwa Welding Works Inda Akayi Zanen Aikin da Harshen Faransanci.

Wannan abu da kuke gani wato bidiyon da mu ka saka a kasar sakin layinnan na farko lokacin da katafaren injin CNC Plasma Cutting Machine ne yake gudanar da aikin yankan karfen kai tsaye.

Kamar yadda kafar yada labaran katafaren kamfanin sarrafa karfe take bayyanawa cewa kasashen Togo da Niger da Cameroon da Chad harma da India da sauran kasashe.

A yanzu haka wannan hotunan da kuke gani karfe ne sukutum aka yimasa zane da harshen Faransanci domin kaish zuwa kasar ta Niger.

Wannan aiki shima yana daga cikin ayyuka na mamaki da aka gudanar a wannan kamfani wajen yadda injinanmu su ka mammala aiki a ‘yan mintina.

Kuma kamar yadda muke sanarwa da kowa shine matukar ka ziyarci kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction zata za kayi kamar a kasar China kake.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works ya yi muku tanaji na musamman a sabuwar shekarar 2023 da za a shiga domin sake kirkira da kuma kawo sababbin injinan lankwasa karfe.

Send:

Leave a Reply