Contact Info

Jama’a: Nasiharmu ta Yau Juma’a Daga Managing Director na Kamfanin Afuwa Welding Works Alhaji Mustapha A Sani.

Kamar yadda ya saba Managing Director na katafaren kamfanin sarrafa karfe na kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction Alhaji mustapha A Sani ya sake yin nasiha.

Kusan kowacce ranar Juma’a yakan tunatar da al’ummar Musulmi wani sako ko wata nasiha dangane da fadin Allah S.W.A ko kuma fadin fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W.

A wannan rana ta Juma’a Alhaji Mustapha A Sani yayi nasiha dangane da mutane su kyautata tsakaninsu da Allah.

“Mutane su kyautata tsakanknsu da Allah sannan su guji sabamasa, to hakika zasu sami dace da alkhairan duniya dana lahira”.

Daga karshe Alhaji Mustapha A Sani (Mustapha Afuwa) yayi addu’ar Allah bamu albarkacin wannan rana kuma Allah sa mu dace duniya da lahira.

Send:

Leave a Reply