Contact Info

Goman Farkon Watan Zul-Hijjah: Sakon Barka da Juma’a – Alhaji Mustapha A Sani.

Kamar yadda aka saba ako wanne mako ana fadakarwa ko tinatarwa ga ‘yan uwa Musulmi ta wannan kafa.

Kuma wannan fadakarwa ko tinatarwa tana zuwa daga bakin mamallakin wannan katafaren kamfani na Afuwa Welding Works And General Metal Construction wato Alhaji Mustapha A Sani.

A wannan rana fadakarwar ta zone dangane da ranar Juma’a a cikin kwanaki 10 na farkon watan Zul Hijja.

“Ibnu Hajar (RH) yce’;
Kuma ranar Juma’ar cikin goman farkon watan ZUL-HIJJAH yafi falala fiye da jumma’ar da ba a cikin goman farkon wayan Zul-Hijjah ba, saboda haɗuwar falala guda biyu.
ﻓﺘﺢ ﺍﻟﺒﺎﺭﻱ ٣ / ٢٩

Daga karshe Alhaji Mustapha A Sani yayi kira da mu dage da ibadah domin rabauta duniya da lahira.

Send:

Leave a Reply