Contact Info

Bidiyon Yadda Ake Yiwa Karfe Zane da Ado na Musamman Ashafin Yanar Gizo na Kamfanin Afuwa Welding Works.

Kamar yadda zaku gani kuma ku kalla ga bidiyo nan guda biyu da inji yake juya karfe yake fitarmasa da zane na musamman.

 

Kamar yadda kuke gani ako wacce nahiya kake da zarar ka nemi www.afuwaweldingwotks.com zaku kalli ayyukan da kamfanin Afuwa Welding Works yake gudanarwa.

 

Kuci gaba da bibiyarmu domin kallon ayyukanmu tamkar kuna cikin kamfaninmu.

Send:

Leave a Reply