Contact Info

Bayanan Wani Aiki na Musamman da Kamfanin Sarrafa Karfe na Afuwa Welding Works Yayi a Wasu Shekaru da Suka Gabata.

Kamar yadda masu bibiyar wannan kamfani na sarrafa karfe kuma wanda yayi fice a Najeriya suke ganin sababbin ayyuka kala-kala a kullum na Afuwa Welding Works.

Yanzu na ga wani aikin na wannan kamfani da ya gudanar dashi a daya daga cikin jihoshin kasar Najeriya wato aikin da aka yi shi a wasu shekaru da suka gabata.

Wannan aiki da ake gani yana daga cikin ayyukan wajen kamfani wato ayyukan da ake gudanar dasu ba a cikin kamfani ba.

Kamar yadda ake gani shugaban wannan kamfani ne da kansa wato Eng. Mustapha A Sani rike da kayan aiki yake yin aiki tukuru a wancan lokaci tare da wasu daga cikin ma’aikatan kamfanin.

Wannan aiki da kuke gani na mahada ko madatsa tabbas an yaba da wannan aiki kuma har yanzu ana morar aikin musamman wajen yadda aka yishi mai inganci da nagarta.

Send:

Leave a Reply