Contact Info

Bayanan Raftar Karfe a Sassan Jihoshin Nijeriya da Kamfanin Afuwa Welding Works Yake Gudanarwa

Bayanan Raftar Karfe a Sassan Jihoshin Nijeriya da Kamfanin Afuwa Welding Works Yake Gudanarwa.

 

Kamar yaafdda kowa ya sani kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya zagaya duniya kamar yadda ake ci gaba da kallon ayyukansu a sassan duniya a shafukan sada zumunta da kuma yanar gizo bugu da kari da shafinsu a Afuwa Welding Works T.V.

Ballantana kuma a kasar Najeriya da wannan kamfani ya zazzaga sassan jihoshin kasar wajen yin aikin raftar karfe (metal rafters) da sauran wasu ayyukan.

A jihoshin Arewa Maso Yammacin Najeriya babu jihar da kamfanin baije ya gudanar da ayyukan raftar karfe ba.m

Haka a jihoshin Arewa Maso Gabashin kasar ko ina kamfanin ya ketara yayi aiki.

Sannan a Najeriya ta tsakiya akwai ayyukan kamfanin sosai da sosai.

Haka Kudu Maso Kudu nan ma ba a bar kamfanin a baya ba.

Sannan Kudu Maso Yamma nan ma akwai ayyykan kamfanin da dama.

Wannan kamfani kuma ba iya kasar Najeriya ba, a sauran wasu kasashe na nahiyar Afrika akwai ayyukan da wannan kamfani ya gudanar sosai da sosai.

Kuci gaba da bibiyar kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ako ina kuke a fadin duniya domin ci gaba da ganin ayuikansu a dukkanin shafukansu na sada zumunta kamar

www.afuwaweldingworks.com

TikTok: Afuwa Welding Works.

Instagram: Afuwa Welding Works.

Twitter: Afuwa Welding Works.

Threads: Afuwa Welding Works.

YouToube: Afuwa Welding Works T.V

Facebook: Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Send:

Leave a Reply