Contact Info

Ayyukan Tankunan Gidajen Mai da Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction Yake Gudanarwa.

Katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works na ci gaba da gudanar da ayyukan tankuna na gidajen mai.

Kuma tankunan da kamfanin yake yi na musamman ne masu kwari da inganci da nagarta ta musamman.

Kamfanin Afuwa Welding Works dai ya yiwa masu gidajen mai daban-daban a kasar nan ta Najeriya tankuna kuma haryanzu su na amfanarsu domin ingancinsu.

Dukkanin wanda take son a yimasa tankunan gidan mai zai iya tuntubar wannan kamfani namu mai albarka domin shima ya ci moriyar aiki mai inganci.

Send:

Leave a Reply