Contact Info

Ayyuka na Musamman Kala Kala Masu Samfuri na Nagarta Tare da Inganci na Musamman.

Kamar kullum a wannan shafi na yanar gizo na wannan kamfani akwai manyan ayyuka kala-kala da ake sanyawa kuma har a sauran dandalin sada zumunta.

Nan ma wasu ayyuka ne na musamman da wannan katafaren kamfani yake gudanar dashi kuma ayyuka masu inganci da nagarta.

Wannan ayyuka kala-kala ayyuka ne da dukkanin wanda aka gani to tabbas kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ne ya gudanar dashi.

Domin dukkanin aikin da aka gani to babu makawa ana aka yishi kuma dukkanin wanda yakeson ayimasa ayyukan to babu makawa za’ayimasa ayyukan kuma masu inganci da nagarta.

Kamar yadda muke sake nanatamuku cewa akusan kowacce jiha ta Najeriya akwai ayyukan kamfanin Afuwa Welding Works kuma ayyuka kala-kala.

Hakance ma ta sanya ayanzu haka ayyukan wannan kamfani suka kara fadada da yawa a sassan Najeriya kuma tabbas yanzu wannan kamfani an kara zamanantar da ayyukansa wajen gudanar da ayyuka cikin sabon salon fasahar zamani.

Send:

Leave a Reply