Contact Info

Afuwa Welding Works: Muna ci Gaba da Gudanar da Walda Mai Karko da Nagarta a Kamfaninmu.

Kamar yadda aka san katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction keyin walda (Welder) mai kargo da nagarta tun bayan kafuwar kamfanin.

To abunuwan sai son barka sakamakon cewa tabbas dukkanin inda aiki mai nagarta yake tabbas yana fitar da kansa.

Haka zalika su kansu al’ummar da ake yiwa ayyukan tun shekarun baya suna yabawa da ayyukan walda na wannan katafaren kamfani musamman yadda ake da kwararrun ma’aikata masu basira da kirkire-kirkere a fannonin kere-kere.

Hakance ma ta sanya wannan katafaren kamfani yake ci gaba da shan yabo daga bakunan mutane da dama daga sassan kasar nan.

Sannan abisa ayyuka na wannan katafaren kamfanin yana ta lashe lambobin yabo daga kungiyoyi da na sassan wannan kasa tamu ta Najeriya.

Batun walda a wannan kamfani batu ne da za a ce sunyi fice domin kuwa tabbas ayyukansu yq bambanta da sauran masu walda, musamman yadda kamfanin yayi fice da fintinkau a wannan kasa ta Najeriya.

Domin ganin wasu ayyukan da wannan katafaren kamfanin ya gudanar a sassan kasar nan, da dukkanin wasu bayanai na wannan kamfani zaku iya bibiyarmu a shafukanmu kamar haka:

www.afuwaweldingworks.com

Facebook: Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Twitter: Afuwa Welding Works.

Gmail: mustyabdul63@gmail.com.

Send:

Leave a Reply