Contact Info

Afuwa Welding Works: Mu Kan yi Kowanne Irin Aiki na Jona Karfe ko Lankwasa Karfe Cikin Salon Fasahar Zamani Kamar Yadda Za’aga Hotunan Ayyukanmu ta Cikin Labarinnan.

Kamar yadda al’ummar sassan kasar Najeriya da nahiyar Afrika dama duniya baki daya su kan ce tabbas gani ya kori ji a katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works.

Kamar yadda aka sani wannan kamfani a jihar Kano yake kuma a Arewacin Najeriya kamar yadda ita kanta kasar take alfahari da wannan kamfani.

Kamar yadda ake ganin wannan aikin cikin salo da kwarewa an gudanar da shi ne a wasu shekaru da su ka gabata a wannan kamfani na Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Kuma kamar yadda Hausawa ke cewa gani ya kori ji to tabbas haka maganar take.

Domin dukkanin abin da za a gayawa mutum ko ya gani a dandalin sada zumunta sai ya zo ya ganewa idonsa zai ga abin ya wuce misali.

Ga ayyukan nan kamar yadda kuke gani masu nagarta da inganci musamman yadda wannan katafaren kamfani ya nuna kwarewa wajen yin wadannan ayyuka.

Send:

Leave a Reply