Contact Info

Afuwa Welding Works: Kamfaninmu ya Kware Wajen Yin Kyamare na Musamman Kuma na Zamani Masu Nagarta da Inganci.

Kamar yadda kowa ya sani cewa kamfaninmu ya kware wajen gudanar da ayyuka kala-kala na misamman masu nagarta a fannoni da dama.

Haka zalika wannan kamfani namu ya kware wajen gudanar da ayyukan kyamare na musamman kuma masu nagarta da inganici.

Hakance ma ta sanya wannan katafaren kamfani na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kawo inji sukutum daga kasar China domin yin ayyukan kyamare masu tafiya da zamani.

Wannan katafaren inji da kuke gani a cikin wuni daya yana buga kyamare sama da dubu (1000) kuma kyamare masu nagarta da inganci.

Hakance ma ta sanya dukkanin mutanen da wannan kamfani na sarrafa karfe yayi mu’amala dasu wajen yimusu ayyuka ako yaushe suke sake dawowa domin sake yimusu wasu ayyukan.

Ana gudanar da ayyukan kyamara kala-kala a wannan kamfani kuma dai-dai da zamani masu karko da nagarta.

Ga dukkanin wanda yakeson ayimasa ayyukan kyamare zai iya zuwa wannan katafaren kamfani mai albarka a umguwar Kofar Ruwa, Kano.

Ko kuma a nememu a wurare kamar haka:

www.afuwaweldingworks.com.

Facebook: Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Twitter: Afuwa Welding Works.

Gmail: mustyabdul63@gmail.com

Send:

Leave a Reply