Contact Info

Afuwa Welding Works: Gudanar Da Ingantattun Ayyuka Gami Da Nagarta ga Kwastominmu Shine Manufarmu Ako Da Yaushe.

Katafaren kamfanin sarrafa karfe da babu tamkarsa a Arewacin Najeriya ya kasance ya na gudanar da ingantattun ayyuka gami da nagarta ga kwastomominsa.

Hakan ce ma ta sanya kamfanin yake ci gaba da samun yabo ga mutanen ta ya yiwa aiki a sassan jishoshin Najeriya.

Haka zalika wannan kamfani yana gufanar da aiki ga sauran kananan kamfanin walda, ma’ana dukkanin wani abu da ya gagari wani mai walda idan yazo kamfanin za ayimasa aikin.

Wannan kamfani dai ya yi shuhura a kasar nan da sautan kasashen waje ta yadda kana kwance a gida daga ko ina kake za kaga ayyukan da wannan kamfani yake gudanarwa a shafinsu na yanar gizo wato www.afuwawelding.com

Haka zalika a sauran shafukansu na dandalin sada zumunta da su ka hadar da facebook da twitter da nan ma zaka riski ayyukansu.

Burin wannan kamfani shine fito da salo na kirkira ako da yaushe gami da sabon salon fasahar zamani.

Send:

Leave a Reply