Contact Info

Afuwa Welding Works: Dubi Ayyukanmu Masu Salo Masu Bayar da Sha’awa Tare da Kayatarwa Cikin Sabon Salon Fasahar Zamani.

Kamfaninmu na Afuwa Welding Works And General Metal Construction dake a Arewacin Najeriya kamfani ne da ya kware wajen fannin kirkire-kirkire cikin sabon salon fasahar zamani.

Hakance ma ta sanya ako yaushe wannan kamfani yake zuwa da sabon salo kuma na musamman wajen fannin kirkira.

Kamar yadda ake gani idan aka kalli wannan aikin namu aiki ne da aka gudanar dashi cikin salo na musamman kuma dai-dai da zamani.

Kamfaninmu dai a shirye yake wajen ci gaba da baiwa Arewacin Najeriya dama Najeriyar baki daya gudun mawa kamar yadda muka saba.

Tabbas za kuci gaba da ganin abubuwa na musamman tamkar a kasar China a wannan katafaren kamfani namu na Afuwa Welding Works And Gegeral Metal Construction.

Send:

Leave a Reply