Contact Info

Ƙawatawa Gidaje da Ado: Yadda Kamfanin Afuwa Welding Works & General Metal Construction Yake Ƙawata Gidaje da Ado na Musamman.

Katafaren kamfaninnan na sarrafa ƙarfe mai suna Afuwa Welding Works And General Metal Construction na ci gaba da ƙawata gidaje da ado na musamman.

Wannan kamfani ya zo da sabon salo na musamman biyo bayan yadda dukkanin wanda ya kalli wannan katafaren gida da kamfanin ya yi aikinsa a Ƙaramar Hukumar Wudil dake jihar Kano.

Idan aka duba sosa za a ga wani ado na musamman wanda adon anyi zane an rubuta AWW wato logon kamfanin kenan.

Yiwa wannan gida wannan ado na musamman ya sanya surar gidan ta ƙara fitowa sosai kuma kuma tabbas hakan sabon salo ne na musamman.

Wannan kamfani na Afuwa Welding Works yana gudanar da ayyuka kala-kala da za a ce iyakancesu sai an zauna anyi lissafi.

Ga dukkanin masu son ƙarin bayani ko bibiyar ayyukanmu zasu iya bibiyarmu a:

www.afuwaweldingworks.com

Ko ku bibiyemu a shafinmu na facebook: Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Ko a shafinmu na Twitter: Afuwa Welding Works.

Ko a lambar wayarmu ga ta can a saman farkon fejinmu.

Send:

Leave a Reply